Fatawoyin Rahma Mp3 File Download

Fatawoyin Rahma

Fatawoyin Rahma

Duration: 50:55 Min

Added On: 05, Feb 2023

Scholar: Unknown

Album/Movie: Fatawoyin Rahma

Audio Size: 11.7 mb

Download: 30+

Play

Description/Story:

13/7/1444 - 4/2/2023

Shimfiɗa :  Jarabawa 

Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON 

1. Ya hallata mutum ya canza sabbin kuɗi da ƙari da POS ko wanda yake zuwa Banki ya karɓo sabbin kuɗin?

2. Hukuncin siyar da magani ga masu shaye-shaye

3. Ya inganta cewa Zakara yana cara ne in ya ga Mala'ika?

4. Mutum da yake zama a shagon Mahaifiyarsa zai iya ɗaukan kuɗi ba tare da ta san adadin kuɗin da yake ɗauka ba?

5. Ya hallata mutum ya rinƙa yiwa waɗanda ya samawa aiki Gori?

6. Ya hallata ma'aikacin da ya rasu da ba a biya shi haƙƙin sa, 'ya'yansa su ƙi sanar da rasuwar sa saboda albashin mamaci ka da ya tsaya?

7. Idan mutum ya sayar da gidan da yake bayar da haya - akwai Zakka a cikin Kudin?

8. Uwa za ta iya  hana ɗa ya kyautata wa mahaifinsa?

9. Ya hallata 'yan uwa su a ajiye rana a shekara sau ɗaya domin sada zumunci!

10. Menene hukuncin zana hoton mamaciya domin buga hoton a littafin tare zuriyarta?


Releted Files

Releted Album

Fatawoyin Rahma File Download, Fatawoyin Rahma Released on 05, Feb 2023 from Album Fatawoyin Rahma File 128Kbps 192Kbps 320Kbps Mp3 Download